Amurka
Attajirin duniya, Elon Musk ya kafa tarihi a duniya da darajar dukiyar shi ta haura dala tiriliyan 1. Horkokin kasuwancin musk sun bunkasa sosai ne a ranar Juma'a.
Wani dan bindiga ya kashe mutum daya tare da jikkata akalla mutum 10 a wani hari da ya kai jihar Texas a Amurka. Ya shafe sa'o'i yana fito na fito da 'yan sanda.
Gwamnatin kasar China ta tabbatar da cafke wani dan kasar Amurka da ya je China ake zargin shi da leken asiri. China ta ce an sanar da Amurka an kama shi.
Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya ya ce ba a ba tawagar Amurka damar ganin Mashood Abiola ba da farko, amma ya ba da umarnin a kai su wajensa.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya caccaki Benjamin Netanyahu a wasu lokuta saboda sabanin da suka samu a kan yake-yake da Isra'ila ke yi a kasashe.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore wanda ya saka Najeriya a gaba game da zargin kisan kiristoci ya bayyana cewa dokar ƴan sandan jihohi zai taimaki kasar nan.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Amurka ta kulla yarjejeniya da Iran kuma yakin da suke ya zo karshe, za a saka hannu kan yarjejeniyar.
Hukumar IAEA ta bayyana yadda aka gudanar da aikin kwashe sinadarin Uranium daga Venezuela zuwa Amurka cikin tsauraran matakan tsaro domin kauce wa barazana.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce an cimma fahimta kan batun kayan nukiliyar Iran, amma ya bayyana cewa an binne wasu a ƙarƙashin dutse mai ƙarfi
Amurka
Samu kari