Labaran Kwallo
Duk da Moroko ba ta yi rashin nasara ba a wasanni 34 a jere, har yanzu ba ta taɓa doke Faransa ba, wadda ta yi nasara a wasanni bakwai a jere a wasan Kofin Duniya.
Dan wasan gaba na kasar Portugal, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa bai yi nadama ba kan yadda wasansa na karshe a gasar cin kofin duniya ya kasance.
'Yan kwallon Amurka sun sha kashi a hannun kasar Belgium da ci 4-1 a gasar cin kofin duniya a Amurka. Hakan na zuwa ne duk da kokarin da Trump ya masu.
An take wasan Spain da Portugal a gasar kofin duniya, inda ake so a fitar da kasar da za ta je zagen kusa da na kusa da na karshe. Legit Hausa za ta bibiyi wasan.
Cristiano Ronaldo ya sanar da cewa gasar cin kofin duniya ta FIFA 2026 ita ce ta karshe da zai buga wa Portugal, yana mai cewa zai yi ritaya a lokacin da ya ga dama.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Senegal da DR Congo da kasashe 3 sun fice daga gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026, lamarin da ya kara rage fatan Afirka na lashe kofin karo na farko.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya ba iyalan 'yan kwallo biyar da suka rasu a kan titi gudunmuwar Naira miliyan 20 domn rade damuwa da radadi da suka shiga.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo, ya bayyana rashin jin dadinsa kan gazawar da Najeriya ta yi na samun gurbin zuwa gasar cin kofin duniya.
Labaran Kwallo
Samu kari