Labaran Kwallo
Gasar zakarun Nahiyar Turai da ake kira Champions League ita ce mafi girman gasa musamman a tsakanin kungiyoyin kwallon kafa wanda ake bugawa duk shekara.
Gwamnatin kasar Amurka ta ba 'yan kwallon Iran bizar shiga kasar domin samun damar buga gasar cin kofin duniya na 2026 da za a fara a Amurka a mako mai zuwa.
Arsenal ta lashe gasar firimiya karo na farko cikin shekara 22 bayan Man City ta tashi 1-1 da Bournemouth, yayin da David Raya da Declan Rice suka taka rawa sosai.
Arsenal ta lashe kofin gasar Firimiya ta Ingila karo na farko cikin shekara 22 bayan Manchester City ta yi kunnen doki da Bournemouth ranar Talata.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya yi magana kan dalilinsa na fasa sayan kungiyar kwallom kafa ta Arsenal da ke a kasar Ingila.
Kamfanin Mercedes-Benz ya kai ƙarar Victor Osimhen gaban ƴan sandan Italiya kan zargin gazawa wajen biyan bashin €90,000 na motar da ya yi hayarta tun 2023.
An tabbatat da mutuwar tsohon dan wasan gaba na kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Mike Eneramo yayin da ya fito atisayen motsa jiki a jihar Kaduna.
Wakilin Trump ya buƙaci FIFA ta maye gurbin Iran da Italiya a gasar cin kofin duniya yau 22 ga Afrilu, 2026, domin gyara alaƙar Amurka da Italiya.
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillara ta tabbatar da raauwar tsohon shugaban NFF ta Najeriya, Ibrahim Galadima bayan ya sha fama da jinya ta tsawon lokaci.
Labaran Kwallo
Samu kari