Taraba

Zan sake tsayawa takarar gwamna - Mama Taraba
Zan sake tsayawa takarar gwamna - Mama Taraba
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Ministar harkokin mata ta Najeriya, Sanata Aisha Alhassan ta sake bayyana aniyarta ta sake tsayawa takarar gwamnan jihar Taraba a zabe mai gabatowa na shekarar 2019. Kowa yasan da sanin cewa nice na lashe zaben gwamnan jihar nan..