Taraba
Da laifin Shugabanni a rikicin Taraba Inji Rundunar Sojin Najeriya. Shugaban Soji na Yankin Jos yace kisan kare dangi aka yi wa Fulani a Mambilla ba komai ba.
Kabilar Mambilla ta shiga yi ma al’ummar Fulani kisan gilla a karamar hukumar Sardauna na jihar Taraba, haka zalika itama kungiyar Miyatti Allah tayi Allah wada
Gwamnan ta bakin hadiminsa ta fuskacin harkokin siyasa Abubakar Bawa ya bayyana matakan da ake dauka don gano bakin zaren magance tashin tashinan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta kama wani mutum bayan da ya kashe wani dan kaninsa mai kimanin shekaru 4 da haihuwa don maganin kudi
Sama da gidaje hamsin aka kona yayin da rikicin kabilanci ya barke tsakanin wasu al’ummomi guda biyu makwabtan juna dake karamar hukumar Sardauna, na jihar Tara
Taraba
Samu kari