Yanzu - yanzu: Kotu taki bayar da belin tsohon gwamnan Taraba

Yanzu - yanzu: Kotu taki bayar da belin tsohon gwamnan Taraba

Wata babbar kotun tarayya ta soke bukatar da tsohon gwamnan jihar Taraba Reverend Jolly Nyame, ya kai na neman a bada belin shi

Yanzu - yanzu: Kotu taki bayar da belin tsohon gwamnan Taraba
Yanzu - yanzu: Kotu taki bayar da belin tsohon gwamnan Taraba

Wata babbar kotun tarayya ta soke bukatar da tsohon gwamnan jihar Taraba Reverend Jolly Nyame, ya kai na neman a bada belin shi.

DUBA WANNAN: An kama mutane 3 da suke da hannu a rikicin Filato

An yanke wa Nyame hukuncin shekaru 14 a gidan maza sakamakon kama shi da aka yi dumu - dumu da laifin cin hanci da rashawa, ya tunkari kotun da bukatar beli saboda rashin lafiyar shi.

Amma, mai shari'a Adebukola Banjoko ta soke bukatar tashi.

Mai shari'ar tace babu wata shaida da Nyame ya nuna, na cewa hukumar gidan yarin basu da kayan aikin da zasu kula da rashin lafiyar shi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng