Sule Lamido
Tsohon Ministan harkokin kasashen waje kuma daya daga cikin masu neman tikitin takaran shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP, Sule Lamido, ya ce akwai alamar tambaya a kan nagarta da kima da ake ikirarin Buhari na da shi. Lamid
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma mai neman takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Sule Lamido ya cacaki gwamnatin shugaba Buhari inda ya ce ta haifar da talauci da yunwa tare da raban kan al'ummar Najeriya. Dan t
A ranar Juma'ar da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, ya kaddamar da kansa a matsayin dan takara daya tilo da ya cancanci tikitin takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da zai fafata a zaben 2019.
A safiyar nan ne aka ga wasu manyan PDP, ciki harda shugaban jam'iyya Uche Secundus, da ma Bode George wanda yayi zaman kurkuku bayan wata badaqala a kwangilar tashar jirgin ruwa ta tekun Ikko, a Otta sun sanya labule
Mun samu labari daga Jaridar Daily Trust cewa wata Kotu da ke Garin Dutse a Jihar Jigawa ta wanke tsohon Gwamnan Jihar da ake ta faman shari’a da shi tun a 2017. Ana zargin Tsohon Gwamnan ne da tada fitina da rikici.
Lamido ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yace tsohon mashawarcin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan akan al’amuran tsaro, Sambo Dasuki ya baiwa Buhari motoci masu sulke guda biyu bayan da B
Wasu jaridun sun ruwaito cewa Najeriya tasa hannun kwangilar dala biliyan 20 da Rasha. Inaso in sanar daku ba gaskiya bane hakan. Hadin kai kawai muke dashi da Rasha. Kuma muna fatan in komai ya tafi daidai, zamu sa hannun wata kw
Masaruatar Dutse ta bayyana dalilin da ya sa aka dauki wannan mataki. Malami yace doka ne cewa ba a hada harkar siyasa da kuma nadin sarauta. Dokar ma dai ta hau kan Dokajin Dutse Alhaji Aminu Wada Abubakar wanda ya rasa Hakimanci
Su kuwa larabawa sai suka ingiza Saddam Hussain ya yaki kasar ta Iran a 1980-1988, inda shima yace shima jikan annabin ne. Turawan yamma sunba Saddam makamai, kuma suka zagaye suka baiwa Iran din itama makamai, a 'Contra-Affair'..
Sule Lamido
Samu kari