Yanzunnan: Ana can an sa labule tsakanin manyan PDP da Obasanjo, kullalliya kenan
- Obasanjo ya rantse Buhari ba zayyi tazarce ba
- Ya hado kan masu adawa don ganin yadda za'a kori Buhari
- Ko kishin kasa ko kuma kishin abokai ke jawo hakan
A safiyar nan ne aka ga wasu manyan PDP, ciki harda shugaban jam'iyya Uche Secundus, da ma Bode George wanda yayi zaman kurkuku bayan wata badaqala a kwangilar tashar jirgin ruwa ta tekun Ikko, a Otta sun sanya labule.
A kooakrin manyan jam'iyyun adawa, da ma na cikin APC da basu so shugaba Buhari ya dora shekaru hudu kan na da, anga kus-kus da mutsu-mutsu ya karu tsakanin manyan kasar nan.
DUBA WANNAN: Kasashen da suka dauki wald kap tun da aka fara kwallon duniya
Zamu kawo muku rahoton cikakke muddin muka samu bayanan ko wacce waina suke toyawa...
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng