Sule Lamido
Tsohon gwamnan jahar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana sakamakon gwajin da aka masa a kan annobar Coronavirus a shafinsa na kafar sadarwar zamani na Faceboo
Tsohon gwamnan jahar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tabbata ya kare rayuka da dukiyoyin yan Najeriya ta hanyar samar da ingantaccen tsaro a kasar gaba daya.
A jiya Sultan ya kara fitowa ya fadawa Duniya cewa Talakawa su na fuskantar tsananin rayuwa a Najeriya. Sultan ya kuma ce shugabanni su na bukatar addu’ar Talakawa domin su ci nasara.
Tsohon Minista kuma Gwamnan PDP, Sule Lamido ya na ganin cewa shugaban kasa Muhamadu Buhari ya na cikin ‘Yan siyasan da su ka fi kowa ba-la-guro da gantali.
Kwankwaso ya Hallaci Daurin Auren Bilkisu Kabiru Dauda, Yau Asabar A Unguwar Kongo Dake Zaria. Allah Ubangiji Yasa Albarka A Cikin Wannan Auren Ameen.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya kalubalanci Shugaban kasa Muhammadu Buhari day a kama sannan ya tsare Godwin Emefiele, Gwamnan babban bankin Najeriya kan kudin makamai wanda Sambo Dasuki ya wahala a kansa.
Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jingawa a kan ikirarin da yayi na cewa ya goyi bayan APC ne zaben jihar Bayelsa.Lamido ya ce tsohon shugaban kasar ya yi hakan ne don ya kubcewa zarginsa d
Sule Lamido ya yi kaca-kaca da Manyan Jiga-jigan PDP, ya yi magana kan Jonathan, ya ce ‘yan jam’iyyar sun saba yaudara ganin cewa 80% na APC a yau daga Jam’iyyar PDP su ka fito.
"Kamar abinda ya faru a shekarar 1999 ne da shugabannin kabilar Yoruba suka ki goyon bayan Olusegun Obasanjo, sai bayan ya samu nasara a zabe sannan suka fara kaunar sa," a cewar Lamido. Lamido ya bayyana cewar dukkan shugabannin
Sule Lamido
Samu kari