Sule Lamido
Da yake magana a gidan Talabijin na Arise ranar Laraba, Lamido ya yi mamakin dalilin da ya sa gwamnonin ke tunanin gabatar da Jonathan wanda suka bayyana a mats
Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa, ya ce ana tsangwamanr Fulani ne a Najeriya saboda Shugaba Muhammadu Buhari ya fito daga kabilar fulani ne, Daily Trust
Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce PDP za ta dawo ta karbe mulki daga hannun APC. Babban ‘Dan siyasar Arewa ya hango rushewar jam’iyyar APC a zaben 2023.
Sule Lamido ya zargi Gwamnatin nan ta APC da jawo rashin hadin-kai a kasa. Tsohon Gwamnan na Jigawa ya ce matsalolin da ake fama da su a yau sun zarce na baya.
Sule Lamido, ya yi rantsuwar cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai taba goyon bayan takarar shugabancin babban jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu ba a 2023.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce kiraye-kirayen da ake yi a kan tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari daga mulki bai dace ba kuma ba zai.
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamiɗo ya ce jam'iyyar People's Democrat Party (PDP) ce kaɗai zata iya warware matsalolin Najeriya ta wanzar da arziki a ƙasar
Gwamna Sule ya bayyana hakan ne yayin da ya jagoranci wakilcin gwamnatin jihar Nasarawa zuwa Maiduguri domin yi wa gwamna jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ta'
Hajiya Naja’atu Mohammed ta ce ‘Yan Arewa munafukai, matsorata, da barayi ne. Shi kuma Sule Lamido ya ce Buhari ya tashi cikin tsakar dare, ya yi Sallah ya tuba
Sule Lamido
Samu kari