Sule Lamido
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya shiga sahun manyan 'yan siyasa da suka fuskanci shari'a tare da 'ya'yansu kan zarge-zargen da suka shafi cin hanci.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule.Lamido ya bayyana cewada yiwuwar ya bar jam'iyyar PDP matukar aka gaza samo mafita game da rigingimun cikin gida.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam'iyyar PDP kan babban taron da ta gudanar a Ibadan. Ya bukaci ta soke zaben da ta yi a taron.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa taron PDP da aka gudanar a jihar Oyo ba komai ba ne face taron nishadi.
Gabanin zaben 2027, tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da wasu kusoshin PDP ba su halarci babban taron jam'iyyar da aka yi a Ibadan ba.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya musanta batun cewa ya janye karar da ya shigar da jam'iyyarsa ta PDP a gaban kotu. Ya ce ba gaskiya bane.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya yi karin haske kan dalilinsa na shigar da jam'iyyar PDP kara a gaban kotu. Ya ce yana son kwatar hakkinsa ne.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta dakatar da babban taron PDP na kasa slhar sai an sanya sunan tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido a cikin yan takara.
Wani masanin siyasa, Farfesa Ibrahim Jibrin ya bayyana cewa babu wani batun kisan kiristoci da ya sanya Trump barazana ga Najeriya, ya ce tsantsar siyasa ce kurum.
Sule Lamido
Samu kari