Jihar Jigawa
Hukumar SEMA ta bayyana cewa gwamnatin Jigawa ta fitar da kudaden agajin gaggawa domin tallafawa wadanda ibtila'im guguwa ya shafa a kauyuka 120.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya tuna yadda Isa Ali Pantami ya taɓa kiran PDP da "jam'iyyar kafirai," yana mai sukar sauyin matsayinsa.
A labarin nan, za a ji manyan labarai da suka faru tare da jawo cece-kuce a fadin Najeriya inda aka dura a kan gwamnatin Tinubu game da wasu daga cikinsu.
Malaman jami'o'i na shiyyar Kano da suka kunshi na jihohin Kano, Kaduna da Jigwa sun yi barazanar tsunduma yajin aiki idan ba aiwatar da yarjejeniyar 2025 ba.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar ADC a jihar Jigawa, Sabo Muhammad Nakudu, ya ce zai fice daga Najeriya idan har APC ta lashe zaben a shekarar 2027.
Shugaban gwamnonin Arewa, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana cewa yawan surutu da taruka ba tare da daukar mataki ba ba za su kawo karshen matsalar Arewa ba.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da cewa a yau Talata, 16 ga Yunin 2026 aka shiga sabuwar shekarar hijira ta 1448 a Najeriya bayan ganin wata da aka yi.
Jam'iyyar APC ta rasa wasu daga cikin mambobinta bayan ta gudanar da zabubbukan fitar da gwani. Tsofaffin shugabannin majalisa na cikin wadanda suka fice.
A labarin nan, za a ji cewa bayan dakatar da hadimansa huɗu, gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya kuka dakatar da hadiminsa a karamar hukumar Auyo.
Jihar Jigawa
Samu kari