Jihar Sokoto
A ranar Litinin dinnan ne alkalin wata kotun majistire dake jihar Sokoto, ya bayar da belin wasu kananan 'yan kasuwa guda hudu akan kudi naira 400,000, wadanda ake zargin su da sata da kuma kokarin cinye hakkin wani...
NAIJ.com ta ruwaito mataimakin sakataren kwamitin kula da al’amuran Musulunci, Farfesa Salisu Shehu ne ya sanar da haka a ranar Lahadi 12 ga watan Agusta a madadin Sarkin Musulmi, inda yace bayan doguwar tattaunawa ce aka samar da
Sanata Wamakko ya sanarwa da manema labarai cewa yana na a matsayin dan jam'iyyar APC, babu gudu, ba ja da baya. Sannan kuma "Mutanen Sakkwato na Alu ne da Buhari ne." Wannan ya sha bambam da tunanin da ake yi na cewa yana kan...
Mutane da dama sun yarda akwai Aljanun da sukan shafi jikin dan Adam, inda idan hakan ya faru zasu dinga tashin masa lokaci zuwa lokaci, sai dai akasarin haka ya fi faruwa da Mata. Itama wata dalibar jami’ar, Aishat Umar ta bayyan
Jami'in dan sandan ya ci gaba da cewa, matashin ya jagorancin wasu mutane hudu inda suka yi tarayya wajen lakadawa wani Hamza Umar dukan tsiya tare da kwacen kudi har N6, 500 da kuma wayar sa ta salula da darajar ta kai N8, 500.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a yayin wannan ziyara, yan kwallon sun kai ma daliban kyautar kayan abinci da kudi, inda Ahmed Musa ya basu kyautar naira miliyan daya da rabi, yayin da Shehu ya basu kyautar shinkafa buhu dari, taliyar
Kaakakin rundunar Yansandan jihar, DSP Cordelia Nwawa ta bayyana haka a ranar Talata, 3 ga watan Yuni a yayin da take nuna ma yan jaridu mutumin da suka kama, inda tace tun shekaru hudu da suka gabata Yansanda ke farautar KC.
Da take yi ma manema labaru jawabi, Munirat tace cikin shege ta yi, kuma ba ta san wanene Uban yaron ba, bugu da kari ma jaririn bakwani ne, a cewarta. Sai dai Kaakaki Nwawe tace zasu mika Munirat gaban Kotu da zarar sun kammala b
A yayin gudanar da wani sabon sintiri a ranar 27 ga watan Mayu, hukumar ta yi ram da wani kaso na mutane uku masu cinikayyar Tabar Wiwi a sakamakon rahoton da mutane ukun farko suka baiwa jami'an yayin da suka ga uwar bari.
Jihar Sokoto
Samu kari