Jihar Sokoto
Ya ce, 'an gudanar da aikin ne da likitoci na asibitin da abokan aikinsu daga asibitin orthopedic na kasar, Dala a jihar Kano.Aikin ya kama miliyan biyu.
Mataimakin shugaban makarantar watom V.C Farfesa Abdullahi Zuru, ya bayyana haka ne ga manema labarai a Sokoto a yau 24 ga watan Yuni 2017 amma ya ki ya bayyana
Gwamnatin jihar Sokoto tace ta cire sunayen mutane 13,415 daga cikin jerin wadanda ake biya albashi a kananan hukumomi 23 a fadin jihar. Gwamna Aminu Tambuwal.
Ya ce lamarin ya auku ne ranar hudu ga watan Mayu na bana, inda guguwar ta ruguza gidaje fiye da gida 1,000 a kananan hukumomin Shagari da Tambuwal.
Wadansu yan bindiga da har yanzun ba a san ko suwaye ba sun kashe wani mutum mai shekaru 50 da dansa a wani hari da suka kawo masa a gidansa dake kauyen Gandi.
Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya bayyana cewa bara bashi da asali a cikin addinin Musulunci sannan kuma ya kalubalanci masu yin ta da su nemi sana'a.
Gwamnan jihar Sokoto ya cikawa malaman gaba da sakandire alkawarinsu na biyan albashi tsarin CONTISS da suka dade suna faffutuka a jihar tun shekarar 2008
An sace wani Malamin Asibiti a Garin Sokoto, Shugaban Kungiyar Malaman asibiti na Jihar a yau, Abdullahi Aliyu ya bada wannan sanarwa ba da dadewa ba.
Yar gwamnan jihar Sakkwato Aisha ta yi aure da angonta Muhammad Dikko Dahiru, bikin da akayi a gidan gwamnatin jihar wanda ya samu halartan manyan mutane.
Jihar Sokoto
Samu kari