Jihar Sokoto
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban sashin zagaye na hukumar DPR, Muhammad Makera ne ya sanar da haka a ranar Talata yayin da yake yawon rangadin gidajen mai dake cikin birnin Sakkwato.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a Asibitin Garwa General Hospital dake jahar Sakkwato a ranar Alhamis, 4 ga watan Afrilu, kamar yadda babban likitan Asibitin, Dakta Malami Muhammad Gada ya bayyana.
Wata gobara ta kama dakunan 'yan bautar kasa dake karamar hukumar Wamakko cikin jihar Sokoto. Shugaban masu bautar kasar na jiha, Philip Enaberue, shine ya tabbatar da hakan, inda ya bayyana cewa lamarin ya faru a jiya Laraba da..
'Yan jam'iyyar APC na yankin jihar Sokoto sun cika da farin cika, bayan da Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya tabbatar musu da cewar za su karbi kujerar gwamnan jihar daga hannun jam'iyyar PDP. Wamakko, wanda ya yi bayani...
El-Rufai ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook a ranar Alhamis 21 ga watan Maris, inda yace ya kai ziyarar ne don jajanta ma Wammako sakamakon rasuwar kaninsa, Salihu Baraden Wammako.
Legit.ng ta ruwaito daga cikin jihohin da aka samu irin wannan tasgaro akwai jahar Bauchi, Sakkwato, Adamawa da kuma jahar Filato, dukkaninsu jihohi ne dake Arewacin Najeriya Sai dai babban dalilin da doka ta tanadar na auna idan
Dazu mu ka ji cewa Atiku ya sake shan kasa a wasu manyan Jihohin Arewacin Najeriya. Jam’iyyar APC ta samu kuri’a 794, 737 ne yayin da ‘Dan takarar jam’iyyar PDP mai adawa watau Atiku Abubakar ya zo na biyu Jigawa da ma Sokoto.
Mun turaku Sakkwato ne domin cika alkawarin da babban hafsan Sojan sama ya dauka ne a shekarar data gabata, a yayin wata ziyara daya kai jahar a shekarar data gabata, yayin da ya fahimci akwai matsala a sha’anin tsaro a jahar Sakk
Legit.com ta ruwaito a shekarar data gabata ne dai kotu ta wanke Bafarawa daga zarge zarge da tuhume tuhumen badakalar satar kudi da almubazzaranci da hukumar EFCC ke yi masa, don haka a yanzu ya samu bakin shigar da karar Alu Mag
Jihar Sokoto
Samu kari