Jihar Sokoto
Mun samu labari cewa kotun zabe ta yi waje da shari’ar ‘Dan takarar PDP a Sokoto. ‘Dan takarar PDP na Mazabar Wurno ya fitar da kararsa daga Kotu wanda ya sa a ka kotu ta biya sa kudi.
A wani zance da ya fito daga hannun Darakta Janar na yada labarai da al’amuran yau da kullum na gwamnan, Abubakar Shekara ya sanar cewa “daga cikin sabbin kwamishinonin akwai tsohon dan majalisar Sarkin Musulmi, Alhaji Isah Bajini
Hukumar Hisbah ta jihar Sokoto ta yi nasarar damke wani direban Keke Napep, mai suna Bashar Bello dan shekarar 27 da haihuwa, a bisa zarginsa da yin garkuwa da wasu kananan yan mata guda biyu.
Harin da aka kai ranar Asabar din da ta gabata wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutum 25 a wasu kauyuka na karamar hukumar Rabah dake jihar Sokoto ya bar baya da kura.
Bayan ya samu mafi yawan kuri’u, Hon. Amin Achida (APC/Wurno) ya zama sabon kakakin majalisar dokokin jihar Sokoto a ranar Talata, 11 ga waan Yuni, a taron rantsar da majalisar dokokin na tara.
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri tambuwal ya nada Ubandoman Sokoto, Hon. Saidu Umar a matsayin babban Sakataren gwamnatin jihar. Umar ya kasance tsohon kawmishinan kudi na jihar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito dalibai da dama na makarantar allon dake unguwar Arkilla a cikin garin Sakkwato sun tabbatar da cewa malaminsu mai suna Murtala Muade ya sha yi musu fyade, haka zalika sun ce yana bayar da hayarsu ga ya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnan jahar Maradi ta kasar Nijar, Zikiri Umar ne ya bayyana haka yayin wata tattaunawa da yake a gidan talabijin na kasar Nijar, inda yace yan gudun hijiran sun shiga Nijar ne sakamakon matsalar tsar
Mazauna birnin Sokoto da dama sun samu saukin yanayi sosai a ranar Litinin bayan ruwan damuna na farko ya sauka a yankin. An fara ruwan saman ne 6pm da yan mintuna kuma an kwashe kusan sa’a guda ruwan na zuba kamar da bakin kwarya
Jihar Sokoto
Samu kari