Jihar Sokoto
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai wata mummunan hari a kauyen Gangara dake cikin karamar hukumar Sabon Birni ta jahar Sakkwtao inda suka kashe mutane 22 ta
Khalifa Shehu Ahmad Tijjani Inyass ya bada sanarwar cewa an dage taron maulidi Shehu Ibrahim Inyass wanda kungiyar Majm'ul Ahbabu Shehu Ibrahim za ta shirya a
Da yake gana wa da manema labarai jim kadan bayan kama masu laifin a karshen mako, kwamandan NDLEA a jihar Sokoto, Mista Yakubu Kido, ya bayyana cewa hukuma ta shafe fiye da shekaru 10 tana neman Madam Queen. A cewar Kido, mai laf
"Bayan na tuntubi iyayena, dattijai, abokai, masoya da magoya baya, ina mai sanar da janyewa daga takarar da nake yi, na janye ne bisa radin kaina, ba tare da fuskantar takura ko barazana ba," a cewarsa. Sannan ya kara da cewa
Malam Ahmad Muhammad, wani mazaunin garin Sakkwato mai shekaru 71 a rayuwa ya yi kyakkyawar karshe bayan ya rasu yayin da ake tsaka da gudanar da Sallar Juma’a a babban masallacin Sultan Bello dake jahar Sakkwato.
Kwamishinan Yansandan jahar Sakkwato, Ibrahim Sani Kaoje ya bayyana yadda wasu gungun barayin shanu suka yi ma jami’an Yansanda tayin kudi N700,000 a matsayin cin hanci domin su basu daman tserewa.
Wani ‘Danuwan Sultan ya sha kashi a zaben da aka yi a Jihar Sokoto makon jiya. ‘Dan gidan Sarkin Musulmin, Bala Abubakar ya rasa kujerarsa a hannun PDP mai rike da jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana 'yan takarar jam'iyyar PDP a zaben maye gurbin da aka yi a ranar Asabar a matsayin wadanda suka lashe kujerun Sokoto ta arewa/Sokoto ta Kudu da kuma Isa/Sabon-Birni na majalisar taray
Zaben maye gurbi na 'yan majalisu a Sokoto na tafiya yadda ya kamata tare da massu kada kuri'u da suka fito da yawansu a kananan hukumomin Sokoto ta kudu da Sokoto ta arewa a jihar. Kamfanin dillancin labaran Najeriya ya ruwaito c
Jihar Sokoto
Samu kari