Jihar Sokoto
Wani mutum dan asalin kasar Nijar wanda ake zargin yana samar wa da 'yan bindiga makamai ya sha mugun dukan da ya sha a hannun jama'a. An samu gawarsa a rafi.
Kalaman na Buratai na zuwa ne a daidai lokacin da wasu mutane ke ganin cewa Najeriya na fuskantar babbar barazanar tsaro sakamakon yawaitar hare-haren 'yan bind
Sanarwar ta bayyana cewa dakarun rundunar soji sun sake kama wasu gagararrun 'yan bindiga biyu; Gabbe Muhammad da Muhammad Bello, a kauyen Mai Filoti da ke yank
Rundunar sojojin Najeriya karkashin shirin Operation Hadarin Daji sun ci galaba a kan wasu 'yan bindiga a jihohin Zamfara da Sokoto inda suka kashe wasun su.
A cewar Enenche, dakarun NAF sun kaddamar da harin ne ranar Alhamis, 9 ga watan Yuli, bayan samun sahihan bayanan da su ka tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga su
A ci gaban tabbatar da kawo zaman lafiya da dakarun sojin Najeriya ke yi, rundunar Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord a ranar 7 ga watan Yuli.
Sakamakon harin 'yan bindiga da ya tsananta a kauyukan karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato, mutane fiye da dubu 5 sun ranta a na kare domin neman mafaka.
A kokarin da rundunar soji ke yi domin ganin ta kau da yan bindiga da miyagu a yankin arewa maso yamma, ta kaddamar da wani sabon aikin ragargaza a Sakkwato.
A cewar Abubakar, saboda dajin Kagara ya ratsa har cikin kasar Nijar, rundunar sojin Najeriya ta na aiki tare da dakarun kasar domin tabbatar da cewa 'yan bindi
Jihar Sokoto
Samu kari