Jihar Sokoto
A halin yanzu ‘Yan bindigan da ke aikata ta’asa a jihar Zamfara suna ta tserewa sakamakon matakan tsaro da gwamnati ta dauka da kuma aikin soji da ke gudana.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta tura jami'ai yankunan da ake zargin miyagun 'yan fashin daji za su kai farmaki a jihar, Premium Times ta ruwaito hakan.
Wasu miyagun yan bindiga sun aike da wasikar barazanar kai hare-hare kan mutanen kauyuka a jihar Sokoto, lamarin ya jefa mutanen yankin cikin tashin hankali.
Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Maniru Dan’iya, ya ziyarci yankin domin yi musu jaje a ranar Alhamis, ya jaddada aniyarsu na ganin bayan ayyukan yan bindiga.
Rahotanni da muke samu daga jihar Sokoto, sun bayyana cewa, wasu mutane 5 sun mutu yayin da suke raka gawar dan uwansu daga jihar Legas zuwa jihar Sokoto..
Sanata Aliyu Wammako daga jihar Sokoto, ya nada mataimaka na musamman har mutum 18 domin su isar romon dimokradiyya a fadin mazabarsa da yake wakilta a majalisa
Ministan kula da harkokin 'yan sanda, Muhammadu Maigari Dingyadi, Ministan shari'a, Abubakar Malami da gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, suna daga cikin.
Sokoto - Wasu mutane ɗauke da muggan makamai sun farmaki wasu kauyuka uku a jihar Sokoto ranar Asabar, inda duka kashe aƙalla mutum 9, tare da jikkata wasu.
Sarkin musulmi ya bayyana cewa, 'yan Boko su ne matsalar Najeriya. Ya bukaci musulmi da kirista kowa ya koma ga littafin addininsa domin zama lafiya daram.
Jihar Sokoto
Samu kari