Jihar Sokoto
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta bayyana cewa sabanin rade-radin da ake ta yayatawa na cewa an sace matafiya 60 a hanyar Sokoto-Zamfara, mutum 9 aka sace.
Masu garkuwa a ranar Lahadi sun tare hanyar Sokoto zuwa Gusau sun sace fasinjoji da ke cikin motoccin bus guda uku mallakar hukumar sufuri ta jihar Sokoto,
Wasu mutane ɗauke da makamai sun tare wasu manyan hanyoyi biyu a jihar Sokoto ranar Lahadi, inda suka sheke mutum biyu, sannan suka tafi da kusan mutane 100.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen jihar Sokoto ta gurfanar da wani dalibin jami'a mai suna Joseph Oladapo Philips bisa laifin aikata damfara.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a jiya ya ce 'yan sa kai ne zasu jagorancin jami'an tsaro wurin yaki da miyagun 'yan bindiga a jihar, Daily Trust.
Gwamnatin jihar Sokoto ta ware makudan kudade ta bayar a damkawa marayu a fadin jihar domin sayen shanun layya gabanin babbar sallah dake tafe cikin mako mai zu
Yayin da ake cikin yanayin damina musamman a yankunan da ake noma a Najeriya, wani ruwan sama mai ƙarfi tare da ambaliya ya lakume rayuwar mata 2 da dabbobi.
Dan majalisar dokokin jihar Sokoto, Sa'idu Ibrahim, ya ce a yanzu ƴan bindiga na rubutawa mutanen ƙauyuka wasika kafin su kawo musu hari, The Cable ta ruwaito.
Malamin addinin musulunci, Sheikh Bello Yabo, ya bada fatawar a halaka wani matashi da aka kama a Sokoto bisa zargin yin batanci ga Annabi Muhammad SAW, NewsWir
Jihar Sokoto
Samu kari