Jihar Sokoto
Yan sandan jihar Sokoto ta karyata rahotannin da ke yawo na cewa ‘yan bindiga sun nada mambobinsu a matsayin sabbin hakimai da cin tarar jama'a a Sabon Birni.
Yan ta'adda da aka fi sani da yan fashin daji sun nada wasu mambobinsu a matsayin dagatai a wasu kauyuka a karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto. Kamar yad
Shugaban gwamnonin arewa maso gabas, Gwamna Babagana Umaru Zulum, ya ziyarci jihar Sokoto tare da bada tallafin makudan kuɗi ga iyalan mutanen da aka kashe.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace, gwamnatin sa ta miƙa bukatar a maida hanyoyin sadarwa da aka datse a jihar Sokoto saboda jami'an tsaro .
Shehu Rekeb, gagararren dan bindiga a Sokoto ya sanar da cewa sun kai farmakin Goronyo ne saboda Fulani 'yan uwansu da ake kashewa babu kwakwkwaran dalili.
Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki hukumomin tsaron Najeriya kada su bari masu tsattsauran ra'ayin addini su kwace ragamar mulki.
Allah ya yi wa jikar tsohon firimiyan arewa, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Hajiya Hadiza rasuwa. Ta rasu ne a garin Sokoto bayan fama da gajeruwar rashin l
Babban Hafsan Sojojin, Laftanar Janar Faruk Yahaya ya yi kira ga sojoji da su ninka kokarin da suke yi na yaki da 'yan ta'adda, bayan harin da aka kai Sokoto.
Mazauna yankin kasuwar Goronyo da ke jihar Sokoto sun bayyana cewa farmakin da aka kai kasuwar ya kunshi 'yan bindiga daga kungiyoyi daban-daban a jihar Sokoto.
Jihar Sokoto
Samu kari