Jihar Sokoto
‘Yan fashin daj sun afka Gangara, wani kauye dake karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar Sokoto a ranar Talata, sun je kai wa sojoji farmaki. ‘Yan bindiga sun
Kwanaki biyu bayan 'yan bindiga sun hallaka mutane da dama a jihar Sokoto, sun sake kai hari garin, inda asuka hallaka wasu mutane da dama suka kona wani mutum
A ranar Talata da dare yan bindiga suka kai farmaki kauyen Gatawa dake karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto inda su ka halaka akalla mutane 20 sannan su
Dakarun sojin kasar Nijar sun ceci sojojin Najeriya 9 wadanda suka tsere yayin da 'yan bindigan daji suka musu a Sokoto, Majiyoyi sun sanar da Daily Trust haka.
Sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira akan amfani da ilimin addinin musulunci da na zamani wurin kawo karshen almajirci a arewacin Najeriya.
Aminu Gobir, Dan majalisar jihar Sokoto mai wakiltar Sabon Birni ta Arewa, ya ce an kashe jami'n tsaro 17 yayin harin da aka kai kauyen Dama a jihar, Premium Ti
Rahotanni daga jihar Sokoto sun tabbatar da cewa sojojin da dama sun rasa rayukansu yayin da wasu tsagerun yan bindiga suka kai hari barikin sojoji a Sokoto.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace gwamnatinsa ba zata hana karatun tsangaya na Almajirai ba, amma zata ɗauki matakin gyara tsarin makarantun.
Wasu fusatattun matasa a yankin Isa, sun kone gidan kwamishinan tsaron jihar Sokoto, Garba Moyi, bisa ƙin halartar taron lalubo hanyar magance matsalar tsaro.
Jihar Sokoto
Samu kari