Jihar Sokoto
Sarkin musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar ya koka akan yadda ‘yan bindiga a kullum su ke halaka mutane a arewacin Najeriya musamman a arewa maso yamma kullum.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III a ranar Alhamis, 9 ga Disamba, ya yi Alla-wadai da kisan gillan da ake yiwa yan Najeriya, musamman a yankin Arewa
Kamaludeen Okunola, Kwamishinan yan sandan Jihar Sokoto, ya tabbatar da cewa an kashe mutum 23 yayin harin da aka kai wa matafiya a Angwan Bawa a karamar hukuma
‘Yan bindiga sun babbaka wasu ‘yan gudun hijira a kauyen Gidan Bawa da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto da ransu. An samu rahoto akan yadda suke ha
Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da ayyukan 'yan sa kai a jihar bayan da 'yan bindiga suka addabi wasu yankunan jihar da harin daukar fansa. Gwamnati ta bayyan
Sojoji sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama sakamakon wata musayar wuta da suka yi a kauyen Kuzari dake karamar hukumar Sabon Birni a cikin jihar ranar.
Wani malamin jami'a ya caza ka dalibansa yayin da ya basu tambayoyin jarrabawar da a cewarsa shi ma ba zai iya amsa su ba da kansa a matsayin Malamin jami'a.
Mata da mahaifiyar Bokkolo, hatsabibin dan bindiga suna cikin gidansa a yayin da jiragen yakin sojojin saman Nigeria suka yi luguden wuta a gidansa da ke Sokoto
Wasu 'yan bindiga sun hallaka mutane da yawa a jihar Sokoto, lamarin da ya sanya gwamnati bayyana jimaminta ga jama'ar gari. Rahoto ya bayyana adadin da aka kas
Jihar Sokoto
Samu kari