Jihar Sokoto
Gwamnatin jihar Neja ta kama wasu mutane da suka shigo da almajirai daga nisan jihar Sokoto. Gwamnatin ta ce a babu tausayi a cikin wannan lamari na dauko yara.
Fitaccen gagararren dan bindiga, Bello Turji, a halin yanzu ya nakasa sakamakon raunikan da ya samu yayin da jiragen yakin soji suka kai farmaki maboyarsu.
Wata waka da kwarzanta wa tare da yaba wa fitaccen dan bindiga, Bello Turji, tana yawo. Mawakin ya kuranta shugaban 'yan bindigan inda ya kira shi da jarumi.
Gwamnan jihar Katsina ya bayyana bukatar gwamnati ta ba dukkan 'yan Najeriya damar rike bindigogi domin kare kansu daga 'yan bindiga a yankunan da aka addaba.
Matashiyar yarinya mai shekaru 17 wacce kishiyar mahifiyar ta kusa halaka a jihar Sokoto za ta samu adalcin da ya dace ta hannun matar Gwamna Aminu Tambuwal.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokot ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya alanta dokar ta baci a dukkan wuraren yan bindiga ke ta'adi don kawar da su.
Maigari Dingyadi, Ministan Harkokin Yan Sanda, ya ce ba zai iya yiwuwa ba Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyarar ta'aziyya jihohi da gidajen wadanda iftila'in
Mutane 14 sun tsere daga sansanin 'yan bindiga bayan tsare su da aka yi na kwanaki da wasu yaran hatsabibin dan bindiga Bello Turji suka yi a jihar Sokoto, Prem
Kungiyar hadin kan kasashen musulman duniya ta yi Allah wadai da harin da aka kai kan wasu matafiya a wani yankin jihar Sokoto a makon jiya. Ta bayyana addu'o'i
Jihar Sokoto
Samu kari