Siyasar Najeriya
Wasu gungun mata dake sansanin masu gudun hijira a jihar Borno, sun rubutawa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari budaddiyar wasika akan irin cin zarafin da sojoji da dakarun CJTF suke musu kafin sun basu isashen abinci.
A ranar Litinin, 13 ga watan Maris, sama da mutane 2000 ne suka sauya sheka daga jam'iyyar mai mulki ta APC zuwa jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Kano. Jaridar Leadership ta ruwaito cewa wannan gagarumin sauyin shekar ya faru ne a k
Kazalika, shugaban kasa, ya umarci mai ba shi shawara a kan harkokin tsaro ya gudanar da bincike kwakwaf a kan al'amura hukumar daga shekarar 2015 zuwa yanzu, musamman a kan zarge-zargen badakalar almubazzaranci da kudi da gwamna
Wasu gungun matasa sun yi jerin gwano sanye da kayan kungiyar nan ta Peace Corps dauke da wasu rubutattun sakonni dake nuna rashin jin dadinsu ga watsi da kudirin mayar da kungiyar hukumar tsaro a gwamnatance da shugaba Buhari ya
A satin da ya gabata ne kotu ta bayar da belin Maryam Sanda kuma kwana daya kacal sai ga rahotanni sun bayyana cewar tayi bikin ranar zagayowar ranar haihuwa diyar ta. A wani jawabi da dangin Sanda su ka fitar, sun musanta batun
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya ce ziyarar da shugaba Muhammadu Buhari zai kawo jihar ta na da alaka da taso da matacciyar jam'iyyar APC a jihar. Ya ce: "Na ji an ce shugaban kasa zai zo jihar mu, amma babu wanda ya..
Hakan ya ja hankalin Kanawa inda suka bazama shafukan sada zumunta don neman bahasin ko ina Sheikh Aminu Daurawa ya shige, ko ma ina aka baro Hadimul Islama da ake wannan badala haka. Ya zuwa yanzu dai, babu wasu bayanai daga gwam
'Na fara karatun jami’a ne a jami’ar Umaru Musa Yar’adua katsina, in da daga bisani kuma na koma kasar Malaysia da karatu inda na gama karatu na a bangaren Sorftware Engineering a shekara ta 2011. Na kara karatu a jami’ar East...
Tsohon mai bawa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara akan harkar siyasa, Ahmed Gulak, ya bayyana cewar, kokarin da gwamnatin shugaba Buhari ta yi akan 'yan kungiyar boko haram shine ya sashi canja sheka zuwa jam'iyyar...
Siyasar Najeriya
Samu kari