Siyasar Najeriya

2019: Sabon rikicin siyasa ya dirkako Jihar Kano
2019: Sabon rikicin siyasa ya dirkako Jihar Kano
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

‘Yan siyasar Kano sun shiga cikin wani rikicin Shugabanci kamar yadda mu ka samu labari yanzu ba da dadewa ba daga Jaridar nan ta Daily Trust ta kasar nan. Ana rikicin kujera ne a Jam’iyyar PDP na reshen na Jihar Kano.

Muhimman abubuwa 8 da suka faru a siyasar 2017
Muhimman abubuwa 8 da suka faru a siyasar 2017
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Shekarar 2017 ta tafi ta bar baya da kura a siyasar Najeriya. NAIJ.com ta sanadin jaridar Daily Trust ta kawo jerin muhimman abubuwa takwas da suka wakana a shekarar da ta gabata ba tare da yin la'akarin da tsarin lokutan da kuma