Siyasar Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta bayyana sunayen masu satar kudaden al'umma da aka damka musu amana. Ministan Labarai da Al'adu, Lai Mohammed ne ya bayar da wannan sanarwan a yau juma'a yayin da ya kira taron manema labarai a Legas.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sanatan ya cigaba da cewa kwatankwacin haka ne ya sanya Obasanjo a shekarar 2004 ya kaddamar da dokar ta baci a jihar Filato, tare da tsige gwamnan jihar na wannan lokaci, Joshua Dariye.
Jamhuriya ta hudu a siyasar Najeriya ta fara ne a shekarar 1999 bayan rasuwar shugaban mulkin soja Janar Sani Abacha a 1998, wanda ya maye gurbin sa, Janar Abdulsalami Abubakar ne yayi shimfidar mayar da Najeriya kan tsarin demokr
Shigowar Tinubu cikin harkar siyasa a Najeriya ya kawo muhimman canje-canje tun bayan kafa jam'iyyar APC. Ko kana sonsa ko baka sonsa, akwai abubuwa masu muhimmanci daya kamata ka sani game da wannan shahararren dan siyasa daya ci
A wannan makon, Shugaba Ian Khama na kasar Botswana ya kammala ziyarar bankwana da al'ummar kasar kafin ya sauka daga mulki a ranar Asabar inda zai mika mulkin ga mataimakin sa don rikon kwarya kafin gudanar da wata zaben.
A ranar Laraba 27 ga watan Maris ne majalisa ta bukaci Malam Adamu Adamu, Ministan Ilimi na kasa da yazo gabanta domin yayi mata bayani a kan makasudin yawan faduwar jarabawar gama makarantar sakandire WAEC da yara keyi a kasar na
Da yawan 'yan siyasar Najeriya sukan zuba hannayen jari a harkokin kasuwanci domin bayan sun sauka daga kujerun su na mulki kuma su ci gaba da fantamawa da madafin iko kamar yadda suka saba a yayin da suke shugabancin al'umma.
"Idan manomi ya ranci kudi kuma ya ki dawo da su, ta ya ya kenan bankin zai samu kudin da zai rantawa karin wasu mutanen dake bukatar rance domin bunkasa tasu harkar noman har ta kai ga an samu habakar tattalin arziki?, A cewar mi
An bayyana sunayen magoya bayan Buhari a Majalisar Dattawa game da batun canja jadawalin zaben 2019 a yayin da majalisar ke kokarin shafe bukatar shugaba Muhammadu Buhari a kan dokar zabe. Rashin cinma matsaya a gyaran dokar zabe
Siyasar Najeriya
Samu kari