Jerin 'yan Siyasa 10 mafi tarin dukiya a Najeriya
A wannan zamani da muke ciki, 'yan siyasa sukan taka muhimmiyar rawar gani a fannin zurfin aljihu mai tarin dukiya a sakamakon riba biyu da suke ci ta siyasa da kuma harkokin su na kasuwanci.
Da yawan 'yan siyasar Najeriya sukan zuba hannayen jari a harkokin kasuwanci domin bayan sun sauka daga kujerun su na mulki su ci gaba da fantamawa da madafin iko kamar yadda suka saba a yayin da suke shugabancin al'umma.
Da sanadin shafin www.bionetworth.com, jaridar Legit.ng ta kawo muku jerin gawurtattun attajirai 10 na 'yan siyasa da Najeriya ta tara:
1. Ibrahim Badamasi Babangida
2. Olusegun Obasanjo
3. Rochas Okorocha
4. Ben Murray-Bruce
KARANTA KUMA: Jihohi 10 mafi tsala-tsalan mata a Najeriya
5. Atiku Abubakar
6. Bola Tinubu
7. Dino Melaye
8. Ifeanyi Ubah
9. Rotimi Amaechi
10. Adamu Mu'azu
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng