Siyasar Najeriya
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu na cigaba da farautan barayin gwamnati da ake zargi da wawure kudin kasa a lokacin da suke rike da kujerar mulki. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jajirce wajen ganin ta binciki gwamnonin.
A cewar Mustapha, lambar girmar da aka baiwa jaruman zai tabbatar wa al'ummar Najeriya cewa gwamnati bata manta da gudunmawar da wadanda suka sami lambar yabon suka bawa Najeriya ba kuma alama ce da ke nuna gwamnatin Buhari tana m
Babban Sakataren ya bayyana hakan ne a ranar Talatar da ta gabata yayin gabatar da jawaban sa na lale yayin bikin karamcin jaruman Dimokuradiyya da kuma kaddamar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Dimokuradiyyar Kasar nan.
Gwamnonin jam’iyya mai mulki wato APC guda bakwai, tare da babban jigon jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da kuma shugaban jam’iyyar na farko, Cif Bisi Akande sun kai ziyarar bangirma ga ofishin yakin neman zaben Oshiomhole.
Shehu ya bayyana haka ne cikin wata hira da yayi a shirin kowani gauta na gidan rediyon Freedom, inda ya nuna bacin ransa da yadda ake tafiyar da jam’iyyar APC, wanda yace hakan akasin yadda aka gina tubalin jam’iyyar ne a tun far
Bayan kamala zangon mulkin san a biyu ne hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurfanar das hi gaban kotu a watan Mayun 2007 a kan wasu laifuka 21 da suka hada da wawure kudi tare da fitar da su kasashen ketare ta hanyar
Hukumar Yan sanda reshen Jihar Sakkwato ta tabbatar da rasuwar mutane takwas a wata rikici da ya barke tsakanin yan baranda da yan banga a jiya Litinin a karamar hukumar Isa da ke Jihar Sakkwato. Jami'ar hulda da jama'a na runduna
Tudun Abiola, diyar marigayi MKO Abiola ta bayyana cewar tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo bai taba cin zabe ba a Najeriya tare da bayyana cewar an dora shi ne a kan mulki kawai domin a kwantar da hankalin Yarabawa a kan abi
Hukumar Yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen matasan da su kayi nasarar samun shiga aikin dan sanda bayan kammala tantancewa da jarrabawa na shekarar 2018, a wannan rahoton NAIJ.com Hausa ta tattaro muku adadin mutanen da
Siyasar Najeriya
Samu kari