Siyasar Najeriya

Saraki ya sha ruwa tare da su Ali Nuhu, kalli hotuna
Saraki ya sha ruwa tare da su Ali Nuhu, kalli hotuna
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya karbi bakuncin wasu jarumai da masu shirya fina-finan Kannywood a gidansa da ke babban birnin tarayya Abuja. Tawagar Kannyood din sun kai ziyara gidan shugaban majalisar ne karkashin jag

Jihohin Najeriya 10 da ke gaba a yawan masana'antu
Jihohin Najeriya 10 da ke gaba a yawan masana'antu
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Jihohin da ke da karfin masana'antu sune ke kan gaba wajen samar wa kasa kudaden shiga ta hanyar haraji. Najeriya tana da jihohi 36, cikinsu NAIJ.com Hausa za ta kawo muku wadanda suke kan gaba wajen samarwa baitil malin Najeriya