An fitar da adadin matasan da aka dauka aikin 'dan sanda daga kowace jiha a Najeriya
Hukumar Yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen matasan da su kayi nasarar samun shiga aikin dan sanda bayan kammala tantancewa da jarrabawa na shekarar 2018, a wannan rahoton Legit.ng Hausa ta tattaro muku adadin mutanen da su kayi nasarar shiga aikin dan sandan daga kowanne jiha da kuma babban birnin tarayya Abuja.
An samo wadandan kiddigan ne daga shafin yanar gizo na hukumar Yan sanda wato psc.org.ng/candidateslist/
1. Abia - 132
2. Adamawa - 221
3. Akwa Ibom - 302
4. Anambra - 164
5. Bauchi - 278
6. Bayelsa- 50
7. Benue - 304
8. Borno - 214
9. Cross River - 168
10. Delta - 177
KU KARANTA: Wani matashi ya kashe mahaifiyarsa babu gaira babu dalili
11. Ebonyi- 105
12. Edo - 185
13. Ekiti - 94
14. Enugu - 150
15. FCT - 57
16. Gombe - 120
17. Imo - 218
18. Jigawa - 197
19. Kaduna - 213
20. Kano - 280
21. Katsina - 238
22. Kebbi - 140
23. Kogi - 240
24. Kwara - 129
25. Lagos - 141
26. Nasarawa - 145
27. Niger - 346
28. Ogun - 142
29. Ondo - 147
30. Osun - 204
31. Oyo - 226
32. Plateau -156
33. Rivers - 137
34. Sokoto - 144
35. Taraba - 128
36. Yobe - 100
37. Zamfara - 99
Idan ba'a manta ba, a baya Legit.ng ta kawo muku rahoton da hukumar Yan sandan ta fitar da adadin mutanen da aka tantance inda aka zabi 5,253 cikin sama da 37,000 da suka rubuta jarrabawar shiga aikin dan sandan da farko.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng