Siyasar Najeriya
Tsohonn mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya fara rangadin jihohin Najeriya domin neman goyon bayan masu fada a ji a PDP a kokarin sa na son ganin jam’iyyar ta tsayar da shi takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2019.
A cikin sakonsa na janyewa daga takarar, ya kuma bayyana goyon bayansa ga wani tsohon gwamnan jihar Edo, kwamared Adams Oshiomole a matsayin ciyaman na jam'iyyar APC na kasa. Mr Osunbor ne dan takara na biyu da ya janye daga zaben
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soja da kuma farar hula, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewar ya mika dukkan lamarin fitar da shugaba Muhammadu Buhari daga gidan gwamnati a hannun Allah. Ya bukaci ‘yan jam’iyyar sa da su ma
Hukumar kula da shige da fice na kasa wato 'Nigeria Immigration Service (NIS), tayi gargadi da mutanen da ba yan kasa ba su guji kutsa kai cikin harkokin zaben Najeriya ko kuma jefa kuri'a. A wata sako da ta fito daga kakakin huk
Jiga-jigan masu neman takara a jam'iyyun da suka hadar da APC, PDP, APGA da kuma RP sun halarci taron da aka gudanar karkashin yankin Eggon dake mazabar Arewacin Jihar da aka kayyade ma ta kujerar gwamnan jihar a wannan lokaci.
Laifi na farko da ake tuhumar Sanatan shine sayar wani gida mai suna Guinea House da ke Marine Road a Apapa Legas a kan kudi N805 miliyan a cikin watan Mayu da Yunin 2014 ba bisa ka'ida ba. Lauya mai shigar da kara ya ce sanatan y
Tsohon gwamnan Jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomole ya ce shekaru hudu da suka shude na masu kama karya ne amma ranar 14 ga watan Yuli na masu 'yanci ne. Tsohon gwamnan ya fadi hakan ne a jawabin da ya yi a ranar Talata wajen yaki
Hukumar Yan sandan Najeriya ta ce jami'an ta da ke aiki da Area D a unguwar mushin sun bankado wata makarkashiyar sace wata mataimakiyar Comptroller na kwastam tare da dan ta da kanin ta a ranar Asabar 16 ga watan Yuni.
Da sanadin ruwaya ta kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya mun samu rahoton cewa, Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya sha alwashin bayyana cikakken lissafi na kudade dangane da yadda yake gudanar da al'amurran jihar sa.
Siyasar Najeriya
Samu kari