Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan ilimi na kasa, Malam Ibrahim Shekarau, ya jaddada cewar babu gudu, babu ja da baya a burinsa na zama dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar PDP. Shekarau ya bayyana haka ne
Wani rahoto da muka samu da dumi dumi yanzun nan ya tabbatar da cewa akalla mambobin majalisar wakilan Najeriya 37 ne suka yi fatali da jam’iyyar APC mai mulki, suka kuma rungumi jam’iyyar PDP, ta adawa. Daga cikin ‘yan majalisar
Rahoton ya kara bayyana cewar, PDP zata canja suna ne domin gujewa yawaitar alakanta sunanta da cin hanci da jam'iyyar APC mai mulki ke yi. Jaridar ta wallafa cewar a yau, Lahadi, ne PDP zata sanar da wannan shawara da ta yanke ga
Sanata mai wakiltan mazabar Zamfara Central, Kabiru Marafa, ya cacaki gwamna Abdulaziz yari na jihar Zamfara saboda tafiyar da ya yi sa ido a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC a jihar osun alhalin ana cigaba da kashe mutane a jihar
Wasu daga cikin 'yan takaran gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Osun sun janye daga takarar gabanin fara zaben fidda gwani. Wasu daga cikin wadanda suka sanar da janyewarsu daga takarar zaben sun hada da Farfesa Adeolu Durotoye; tsoh
Dattijon arzikin ya hikaito dalilai dangane da yadda yawaitar Maza 'yan siyasa da ake gurfanarwa bisa laifukan rashawa da cin amanar gwamnati idan an kwatanta da na Mata da wasu dalilai daban-daban a matsayin shaida ta furucin sa.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi kira ga al'umma su rage haihuwa barkatai kayyade yawan al'umma nahiyar Afrika inda yace adadin yaran da basu zuwa makaranta a Kano sun kai miliyan uku. Ganduje ya fadi hakan ne jawabin
Sa'ad wanda ke rike da sarautar Galadiman Ruwan Zazzau ya bayyana cewa, manufar wannan shawara ita ce baiwa jam'iyyar PDP dama ta karfafuwa domin lallasa duk wani tankara da jam'iyyar APC za ta tsayar a babban zabe na 2019.
Shugabanin kungiyar magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari na "Buhari Support Group" sun kai masa ziyarar ban girma fadar Aso Rock dake babban birnin tarayya Abuja a yau 20 ga watan Yulin shekarar 2018. Tawagar magaya bayan shugaba
Siyasar Najeriya
Samu kari