Siyasar Najeriya
Dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Borno da 'yan sanda suka kama, Grema Terab, ya yi korafi ga Sufeta Janar na 'yan sandan Najeriya da kuma hukumar kula da ayyukan 'yan sanda na kasa kan tsare shi da hukumar 'yan sandan ji
A daren jiya ne shafin yada labarai na naij.com ya kawo maku rahoton cewar shugaba Buhari zai gana da mambobin majalisar dattijai na jam'iyyar APC a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa, shugaba Buhari da
Saidai wani daga cikin shugabannin APC da suka samu a ofishinta na kasa dake Abuja ya ga baikon matasan dake zanga-zangar tare da tamnbayarsu me yasa zasu yi zanga-zangar shigowar wani gwamna jam’iyyar yayin da basu yi zanga-zanga
An rantsar da sabbin kwamishinonin ne a ofishin hukummar zabe na kasa dake birnin tarayya, Abuja. Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmoud, ya taya su murna zabensu da kuma tabbatar da su a matsayin sabbin kwamishinoni tare da yin
A yau Laraba, tsohon ministan albarkatun ruwa, Alhaji Mukhtar Shagari, ya kaddamar da takarar gwamna a jiharsa ta Sakkwato karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2019 mai zuwa. Shagari wanda ya yi aike a matsayin mataimakin gwamna karkas
Kamar yadda shafin jaridar nan ta The Nation ta ruwaito, mun samu rahoton cewa shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, zai gana da Sanatocin jam'iyyar su ta APC a fadar sa ta Villa dake babban birnin kasar nan na Abuja.
Nabena cikin wata sanarwa a ranar Laraba ta yau ya bayyana cewa, akwai sanya hannun Saraki tare da goyon bayansa dangane da ficewar sanatoci 15 da kuma wasu mambobi na majalisar wakilai daga jam'iyyar a ranar Talatar da ta gabata.
Duk da irin rokon da gwamnan ya yi da matasan su bashi hanya domin ya tafi Abuja ya hallarci taron saboda warware matsalolin dake faruwa a jam'iyyar ta APC, matasan sun doge kan bakarsu har sai da gwamnan da tawagarsa suka koma gi
Gwamnan jihar Ekiti mai jiran gado, Dr Kayode Fayemi yace da nasarar da yayi a ranar 14 ga watan Yuli, 2018, shugaban jam’iyyar APC mai mulki, Kwamrad Adams Oshiomhole zai sake nasara a zaben jihar Osun mai zuwa da kuma zaben 2019
Siyasar Najeriya
Samu kari