Siyasar Najeriya
Da aka tambayeshi game da sauran yan takarar shugaban kasa a PDP, sai yace: “Indai cancanta ake bi ta harkokin siyasa da kuma kwarewa a harkokin ayyukan gwamnati, toh bama ni na sauran jama’ana ganin ni nafi cancanta jam’iyya ta t
A wani labarin kuma wani daga cikin kwamitin yakin neman zaben Kwankwaso, Mohammad Jamo ya bayyana cewa an samu wani sabon wuri da Kwankwaso zai kaddamar da takararsa, inda yace zasu yi amfani da dakin taro na Otal din Chida dake
Wani sakamakon zaben gwaji da jin ra’ayin jama’a da wata cibiyar Turai, Zeus Polls, ta gudanar ya nuna cewar jam’iyyar APC zata yi nasara a zaben 2019 tare da lashe kujerun gwamna fiye da wadanda take da su a yanzu. Kamfanin Dilla
Cikin wasikar da ya aika, manaja Raji yace: “sakamakon ranar Laraba rana ce ta aiki, don haka taro kamar wannan na siyasa zai takura ma ma’aikata gwamnati dake aiki a sakatariya gwamnatin tarayya, wanda take gab da dandalin.”
Gwamnatin jihar Kaduna ta yi kira ga dukkanin masu bukatar tsayawa takara a zaben shekarar 2019 daga cikin masu rike da mukamai a gwamnatin Gwamna Malam Nasir Ahmad El-Rufai, inji rahoton jaridar Majiyar NAIJ.com t
Tsohon shugaban kasa na mulkin soji, Janar Abdulsalami Abubakar mai murabus ya yi bayani dalla-dalla yadda aka shawo kan tsohon shugaban kasa Jonathan ya amince da sakamakon zaben 2015 wanda ya daura shugaba Muhammadu Buhari a kan
Mataimakin gwamnan jahar, Ibrahim Wakkala ne ya sanar da haka a ranar Talata, 28 ga watan Agusta a garin Gusau, a yayin taron masu ruwa da tsaki a al’amuran zabe game da batutuwan da suka shafi kammala aikin rajista.
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya kaddamar da kwamiti na musamman domin bawa shugaban kasa shawara a kan afuwa da ragge cinkoso a gidan yarin da ke jihohin Najeriya (PACPM). Mustapha wanda ya samu wakilcin Ministan Sh
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Imo ta gurfanar da tsohon kwamishinan kasuwanci da masana'antu, Best Mbanaso a kotun Majistare a jiya Litinin bisa zarginsa da aikata laifuka 11 masu alaka da zamba, sata da lalata gidajen man fetur
Siyasar Najeriya
Samu kari