Siyasar Najeriya

Shugaba Buhari ya bugi 'Kirji kan Zaben 2019
Shugaba Buhari ya bugi 'Kirji kan Zaben 2019
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Wannan bugun gaba na shugaban kasa Buhari wani martani ne ga shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, wanda a kwana-kwanan nan ya bayyana cewa jam'iyyar adawa ta PDP za ta lashe zaben 2019 mai gabatowa.