Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC ta tantance gwamna Mohammed Abdullahi Abubakar, Farfesa Mohammed Ali Pate, Captain Bala Jibrin da Dr. Ibrahim Yakubu Lame a hedkwatan jam'iyyar da ke Abuja domin fafatawa a zaben fitar da gwani da za'a gudanar a rana
NAIJ.com ta ruwaito an samu yayan jam’iyyar APC da dama da suka fita don kada kuri’unsu a wannan zabe, zaben da ake shiryashi akan tsarin kato bayan kato don baiwa yayan jam’iyyar damar zaban yan takarkarunsu da kansu.
Mun samu cewa nan ba da wata jimawa ba jam'iyyar adawa ta PDP reshen jihar Kaduna, za ta wallafa sunayen wakilan ta 2, 677 da su gudanar da zaben fidda gwanayen takara ta kujeru daban-daban a yayin babban zabe na 2019.
Za ku ji cewa akwai jiga-jigan kasar nan da a halin yanzu su na can kudancin kasar nan domin zaman kirdado na sakamakon zaben gwamnan jihar Osun da aka sake gudanarwa a yau Alhamis kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Tanko Al-Makura da tsohin gwamnan jihar, Sanata Abdullahi Adamu sun yi wata taron sulhu a dakin taro da ke gidan gwamnati a Lafia tare da masu sarautun gargakiya na jihar. Wata majiya kwakwara ta ce m
Sanata Ademola Adeleke, dan takarar jam’iyyara PDP a zaben gwamnan jihar Osun ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kada (INEC) da ta dakatar da zaben raba gardama da take gudanarwa yanzu haka. Da yake Magana da wakilin jarida
Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma daya daga cikin manema tikitin takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa shi zai kasance shugaban kasar nan ta Najeriya a 2019.
Sai dai tun bayan wannan hukunci na babbar kotun tarayya, sai rikicin nasu ya dauki sabon salo, inda Mista Eze madumere ke ikirarin har yanzu shine mataimakin gwamnan jahar Imo, shi kuma Gwamna Rochas na ikirarin cewa abin gama ya
Haka zalika shima tsohon mataimakin gwamnan jahar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar ya yanke wannan tikiti na tsayawa takarar gwamna a babban ofishin jam’iyyar PDP dake Abuja, duk da umarnin da jagoran Kwankwasiyya ya bayar.
Siyasar Najeriya
Samu kari