Siyasar Najeriya
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta janyo hankalin al'umma kan wata yunkurin da gwamnatin tarayya keyi na kara kudin makarantun daliban jami'a zuwa N350,000 duk shekara. Wannan sanarwar ta fito ne daga bakin Zonal Chairman
Wata majiya ta sanar da The Cable cewar gwamna Akinwunmi Ambode na jihar Legas ya yi wata ganawar sirri da mambobin kwamitin gudanar da zaben cikin gida na jam'iyyar APC da aka tura Legas domin su gudanar da zaben a ranar Litinin.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kori takarar kujerar Sanata da Suleman Abba, tsohon shugaban rundunar 'yan sanda ta kasa, ke yi a jiharsa ta haihuwa, Jigawa. Sakataren yada labaran jam'iyyar APC na kasa, Yekini Nabena, ne ya sanar da
Mun samu rahoton cewa gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abdullahi Abubakar, ya zamto zakaran da ya cafke tikitin takara a zaben fidda gwanin takarar kujerar gwamnan jihar Bauchi na karkashin jam'iyya mai ci ta APC.
A yau, Talata, 2 ga watan Oktoba, ne jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayyana dalilinsa na daina goyon bayan gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode, a kokarinsa na sake komawa karagar mulki a karo na biyu. Da yake maga
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito za ku ji cewa, tsohon Mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana dalilin da ya sanya masu fada aji kuma rike da madafan iko na kasar na ke ma sa adawa.
A yayin da guguwar siyasa tayi kane-kane a fadin jihohin kasar nan ta Najeriya, an gudanar da zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyu daban-daban inda tuni sakamakon zaben tuni ya bayyana kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Mun samu rahoton cewa rikici mai tsanani ya mamaye zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyar APC a wasu jihohi hudu dake fadin kasar nan ta Najeriya inda ya yi sanadiyar jikkatar kimanin mutane 17 tare da salwantar ran mutum guda.
Duk da ganawar ta sirri ce, majiyar mu ta sanar da mu cewar ganawar na da nasaba da matsalar da gwamna Ambode ke fuskanta da Tinubu a kokarinsa na samun tikitin takara karkashin APC a karo na biyu. Majiyar mu a fadar shugaban kasa
Siyasar Najeriya
Samu kari