Siyasar Najeriya
Wasu sinadarai masu fashewa sun tarwatse a garin Fatakwal, jihar Ribas, yayin da ake tsaka da zaben dan takarar gwamna da zai wakilci jam'iyyar a zaben 2019. Bam na farko ya tashi ne da misalin karfe 11:00 na safe a daidai kwanar
Gwamna mai barin gado na jihar Borno, Kashim Shettima ya zabi Farfesa Babagana Zulum a matsayin wanda ya ke son ya maye gurbinsa a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne sa'o'i kadan kafin a gudanar da zaben fidda gwani na 'yan takara
A lokacin wallafa wannan rahoton, mutane 5,596 ne suka kada kuri'unsu kuma Bukola Saraki ke kan gaba da 41%, mai biye masa kuma shine Atiku Abubakar da 30%, sai Rabiu Kwankwaso mai 21% kana Aminu Tambuwal na da 8%. Sai dai har yan
'Yan takarar sun hada da Mai bawa tsohon shugaban Jonathan shawara kan harkokin siyasa, Mamman Tahir, Tsohon shugaban makarantar horas da lauyoyi kuma Ciyaman din Hukumar Lafiya bai daya, Abdullahi Belel, da Dan majalisar wakilai
Ministan sadarwa na Najeriya kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jihar Oyo, Adebayo Shittu ya ce a shirye ya ke da ya koma domin ya yi hidimar kasa ta shekara daya da dokar Najeriya ta wajabtawa duk wani mai digiri.
A jiya ne jam’iyyar APC mai mulki ta gudanar da zaben tabbatar da shugaba Buhari a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben shekarar 2019. Kamar yadda jam’iyya ta bayyana a baya, ta gudanar da zaben shugaban Buhari kai tsa
A yau, Asabar ne jam'iyyar PDP reshen jihar Legas ta sanar da cewa jam'iyyar ta zabi Adegbola Dominic domin maye gurbin tsohon Ciyaman din jam'iyyar, Moshood Salvador wanda ya sauya sheka zuwa PDP. Sanarawan da fito ne daga bakin,
Wani abin mamaki game da Gboyega Oyetola shine bai taba takarar zabe a baya ba duk da ya dade ana damawa da shi a harkokin siyasa. An kuma ce shine ke juya akalar mulkin gwamna mai barin gado Rauf Aregbesola tunda shine shugaban m
Duk da kasancewarsa dan takarar daya tilo daya sayi fam din takarar shugaban kasa a APC, jam’iyyar t ace sai ta gudanar da zabukan tabbatar das hi a fadin jihohin kasar nan domin yin biyayya ga siyasa da kuma nunawa duniya farin
Siyasar Najeriya
Samu kari