Siyasar Najeriya
A ranar Lahadi ta karshen makon jiya ne PDP ta sanar da cewar Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa, ne ya yi nasara a zaben fitar da dan takarar shugaban kasa da jam'iyyar ta yi a garin Fatakwal na jihar Ribas. Sai dai
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP ya ce idan da Shugaba Muhammadu Buhari yana da hujjar cewa ya saci kudin al'umma da tuni ya sa an kama shi. A wata sanarwa da ta fito daga kungiyar
Dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya yi jawabi bayan ya yi nasara a zaben fidda gwani da aka gudanar a Port Harcourt a ranar Lahadi 7 ga watan Oktoban 2018. Atiku ya lashe zab
Ba boyayyen abu bane cewar manyan 'yan siyasar Najeriya sun tara kazamin arziki daga mukamai daban-daban suka rike a gwamnati. Wani nazari da bayanai da jaridar Forbes ta fitar a watan Satumba na shekarar nan da muke ciki, 2018
A duk shekara, 'yan Najeriya su kan so su san wane gwamna ne yafi kwazo cikin gwamnoni jihohin kasar. Amsar wannan tambaya tana sauyawa daga shekara zuwa shekara. A yau, mun kawo muku jerin gwamnoni 5 da suka yiwa takwarorinsu zar
Mun samu rahoton cewa, Alhaji Nasiru Sule Garo, dan majalisa mai wakilcin mazabar kananan hukumomin Kabo da Gwarzo a majalisar wakilai, ya lallasa kanin sa wajen lashe tikitin takarar kujerar na jam'iyyar adawa ta PDP.
A wani zaben gwaji da aka gudanar a dandalin sada zumunta na Facebook da NAIJ.com Hausa ta shirya, Gwamnan jihar Gombe mai ci, Ibrahim Hassan Dankwambo ya lashe wani kwarya-kwaryan zaben fidda gwani na gwaji da aka gudanar.
Gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Abubakara Yari, ya kirayi dukkanin magoya bayansa akan su fito kwansu da kwarkwarta domin gudanar da zanga-zangar lumana dangane da hukuncin shugaban jam'iyyar APC kan zaben fidda gwani na jihar.
Dimbin masu neman takarar kujerar majalisar wakilai na tarayya karkashin jam'iyyar PDP sunyi zanga-zanga a kan tursasa musu 'yan takara da saba dokokin zabe a zaben fidda gwani da jam'iyyar tayi a Kano. 'Yan takarar daga kananan h
Siyasar Najeriya
Samu kari