Siyasar Najeriya
Mun samu cewa wakilan jam'iyyar PDP daga sassa daban-daban na fadin kasar nan na ci gaba da tururuwa zuwa birnin Fatakwal na jihar Ribas, inda za a gudanar da gangamin jam'iyyar domin fidda gwanin takarar kujerar shugaban kasa.
'Yan siyasa a jihar Kaduna suna ta gudanar da taruruka da wakilan jam'iyyar APC da sauran masu ruwa da tsaki domin shirin gudanar da zaben fidda gwani na masu neman takarar kujerar majalisar wakilai na tarayya da sanata kamar yadd
An kashe mutum daya tare da raunata wasu 10 bayan wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kai hari wurin zaben fitar da ‘yan takarar kujerun majalisar jiha da tarayya da aka gudanar a Epe dake Legas, yau, Alhamis. Rahotanni sun bayyan
Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, ya bayyana zaben fitar da dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar APC da aka yi a jihar Imo da sabon salo a damfara. Da yake magana da manema labarai yau, Alhamis, bayan kammala taron wasu gwamn
Kwamishinan Ilimi na jihar Gombe, Hajiya Aishatu MB Ahmad ta kayar da kawunta, Samaila Mu'azu Hassan, wanda shine dan majalisa mai wakiltan mazabar Akko a majalisar wakilai na tarayya a zaben fidda gwani na PDP a jihar Gombe.
A jiya, Laraba ne Babban Kotun da ke Kaduna ta dakatar da jam'iyyar APC daga gudanar da zaben fidda gwani na zabar dan takarar Sanata a yankin Kaduna ta Tsakiya. Wannan umurnin kotun yana zuwa ne bayan magoya bayan Uba Sani sunyi
Karamar ministar harkokin kasashen waje, Hajiya Khadija Ibrahim za ta ajiye mukaminta nan bada jimawa ba don tun karar siyasarta sakamakon nasara da ta samu a zaben fidda gwani na takarar kujerar majalisa na jam’iyyar APC.
Hajiya Khadija Ibrahim, karamar ministar harkokin kasashen waje, ta kayar da Mohammed Ibrahim, dan mijinta, Bukar Abba Ibrahim, a fidda 'yan takara na APC a jihar Yobe. Khadija da Mohammed sun yi takarar neman kujerar majalisar wa
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema ya bukaci kotun daukaka kara da ke zamanta a Kaduna ta soke hukuncin da babban kotun tarayya da ke Katsina da yanke a ranar 23 na watan Afrilun 2018 na bawa EFCC ikon cigaba da tuh
Siyasar Najeriya
Samu kari