Siyasar Najeriya

Karyar rage shekaru: Gwamna PDP ya shiga tsaka mai wuya
Breaking
Karyar rage shekaru: Gwamna PDP ya shiga tsaka mai wuya
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Wanda ya shigar da karar ya yi ikirarin cewar ya san gwamna Wike tun shekarar 1991 a lokacin da suka karatu lauya a jami'ar Jihar Rivers na Kimiyya da Fasaha (RSUST) inda ya ce a wannan lokacin gwamnan ya sha bayyana cewar an haif