Siyasar Najeriya
Sakatare Janar na Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF), Mr Anthony Sani ya bayyana cewa tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo rikattacen tsoho ne mara alkibla da ra'ayin kansa. Sani ya yi wannan tsokaci ne saboda yadda Ob
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya yi barazanar cewar zai yiwa tsohon gwamnan jihar, Aliyu Magatakarda Wamakko tonon silili idan aka kure shi. A yayin da ya ke yiwa magaya bayansa jawabi yayin da suka zo tarbansa baya
Tun kafin majalisar dattijai ta dawo daga hutun da ta tafi a cikin satin da ya kare batun tsige shugaban majalisar Bukola Saraki ya ke cigaba da yawo a kafen yada labarai. Sai sai wani abun mamaki shine yadda sanatoci da shugabann
A halin yanzu shugaba Muhammadu Buhari ya na wata ganawar sirri da wasu zababun mambobin majalisar wakilai na jam'iyyar All Progresive Party (APC) a cikin dakin taro na Banquet da ke Fadar Aso Villa a Abuja. Wannan taron na zuwa n
Wani jigo a jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Niger, Mohammed Santuraki ya gargadi jam'iyyar ta zage damtse muddin tana son tayi nasara a babban zaben shugabancin kasa na 2019. A hirar da Santuraki ya yi da kamfanin
A yayin da hankulan'yan Najeriya ya fi karkata ga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki da babban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) a wannan lokaci da zaben 2019 ke matsowa, akwai wasu 'yan siyasa san
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya sha alwashi tare da lasar takobbi kan cewa zai yi sakayya mai kyawun gaske ga sauran jiga-jigan kasar nan 11 da suka nemi tikitin takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na jahar Filato, Fabian Ntung ne ya bayyana haka a yayin da yake karanto sakamakon zaben gaba daya, inda yace APC ta lashe kafatanin kananan hukumomin jahar goma sh
Wadanda aka tantance sun hada da Nwanne Nwabuisi, Dr. Clifford T.O. Zirra, Dr. Chidi Christopher Ezeoke, Barr. Isa Audu Buratai, Navy Captain Charles Iyam Ogwa, Sir Richard Odibo, Okereke Darlington Onuabuchi, Mr. A.D. Olusegun Ai
Siyasar Najeriya
Samu kari