Siyasar Najeriya
Sarkin ya nuna rashin jin dadinsa bisa yadda jam'iyyar APC ta yiwa shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, butulci duk da irin wahalar da ya yi ma ta kafin zaben shekarar 2015. Sarkin ya bayyana cewar rashin bin Saraki
A yau ne kungiyar matasan kabilar Igbo (Ohanaeze Youth Council) ta nemi dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, da ya fito fili da zuciya daya ya fadi zangon mulki nawa yake son yi idan ya lashe
Mun samu rahoton cewa gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi furuci gami da karin haske dangane da dalilai na yada faifan bidiyon da ke haskaka zarginsa kan karbar cin hanci da rashawa a hannun 'yan kwangila.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta zargi jam'iyyar adawa ta Peoples’ Democratic Party (PDP) da amfani da kissar kiyashin da 'yan Boko Haram suka yiwa sojojin Najeriya a sasaninsu da ke Metele wajen cimma manufar siyasa.
A yau, Talata, ne tsohon sakataren yada labaran jam'iyyar PDP na kasa, Olisa Metuh, ya shaidawa wata kotun tarayya dake zamanta a Abuja cewar hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta rufe dukkan asusunsa dake b
Legit.com ta ruwaito Kwankwaso ya bayyana haka ne cikin hira da yayi da wata gidan rediyo dake jahar Kano, inda ya bayyana cewa yana da labarin yunkurin sakin bidiyon, amma yayi iya bakin kokarinsa akan kada a sakesu domin wasu da
A wata sanarwa da ta fito daga bakin mai magana da yawun ministan harkokin kasashen waje, Sarah Sanda, Mr Bala ya karbi takardun kama aikinsa daga ministan harkokin kasa waje Geoffrey Onyeama. Kafin yi masa wannan nadin, Mr Bala y
Wata babbar kotun jihar Zamfara dake zamanta a garin Gusau ta yankewa Lawali Attahiru Dogonkade, mamba a majalisar dokokin jihar Zamfara, daurin shekaru 4 a gidan yari bayan samun sa da laifin damfarar N31m. Alkalin kotun, Jastis
Mun samu cewa a yau Asabar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake jaddada matsayarsa ta dukufa wajen tabbatar da an gudanar da zabe na mafi kololuwar gaskiya da kuma adalci a yayin babban zaben kasa da zai gudana a shekarar 2019.
Siyasar Najeriya
Samu kari