Siyasar Najeriya
Ya yi kira da wadda ta lashe zaben ta nuna halin dattaku wajen gudanar da ayyukan ta a matsayin 'yar majalisar jihar. "Yan da aka fara yakin neman zabe, ina kira ga ku 'yan siyasa ku gudanar da harkokinsu bisa ka'ida saboda a guda
Wasu fittatun shugabanin Yarabawa karkashin kungiyar South-West Forum sun goyi bayan dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar a zaben shekarar 2019. A karshen taron da suka gudanar mai taken '2019: South-West
A wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta na Facebook, an ga Rabaran Mbaka, babban Fasto a yankin kudu maso gabas na 'yan kabilar Igbo, na cin fuskar dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Peter Obi.
Kungiyar kwadagon ta ce muddin ba a biyan ma'aikata albashin da ya dace a biya su, zai yi wahala a samu zaman lafiya a jihar. Khaleel ya kuma zargi gwamna Simon Lalong na jihar Plateau da rashin biyan ma'aikatan jihar sa albashi m
Larab ya ce jam'iyyun APC da PDP 'Danjumma ne da Danjummai', ya kara da cewa bayan 'yan Najeriya sun fattatki PDP, sun gano cewa APC ma ake maye gurbinsu da PDP ba su tabbuka wani abin azo a gani ba. "APC da PDP duk daya ne; jiga-
Majalisar dokokin jahar Nassarawa ta tabbatar da sahihancin wasu mutane guda goma sha daya da gwamnan jahar Umar Tanko Al-Makura ya tura mata sunayensu don tantancesu kafin ya tabbatar dasu a matsayin sabbin kwamishinoninsa.
Kamar yadda ta sanar a jadawalin tsare-tsarenta na yakin neman zaben shugaban kasa, ayarin kamfen din dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP ya dira a jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya. Jam'iyyar ta PDP za
Za ku ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gargadi ga al'ummar kasar nan baki daya dangane da siyasantar da addinin inda a cewar sa hadin kai tsakanin Musulmi da Kirista zai tabbatar da zaman lafiya a kasar nan.
A jiya Alhamis jam'iyya mai ci ta APC ta bayyana cewa, ba ta da wani shiri na tsige gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom daga kan kujerar sa sabanin yadda ake ikirari dangane da rikicin siyasa ya yi kaka gida a fadin jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari