Siyasar Najeriya
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Jigawa ta ce ba lallai ta shiga zaben gwamnoni da za a yi a ranar 9 ga watan Maris ba matukar ba a dauke kwamishinan rundunar ‘yan sanda, Bala Senchi, daga jihar ba. Jam’iyyar ta yi zargin cewar an
Za ku ji hasashen abubuwan da za su auku a Najeriya a cigaban mulkin Buhari da ake yi. Mun kawo abubuwa 5 da za su faru a Najeriya yanzu. Daga ciki ana ganin gwamnati za ta samu gudunmuwr majalisa wajen yin aiki.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daga cikin sababbin Sanatocin da zasu angwance da majalisar dattawa bana akwai Sanatoci goma sha daya da suke fuskantar tuhume tuhumen cin hanci da rashawa da dama daga hukumar EFCC.
Bayar da sanarwa ta nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin zakara wanda ya lashe babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar ta makon da ya gabata ya janyo wani mummunan hargisti da ya yi sanadiyar salwantar rayuka.
Legit.ng ta ruwaito kasa ta farko data fara taya shugaba Buhari murnar samun nasara itace kasar China, inda shugaban kasar China, Xi Jin Ping ta bakin kaakakin ma’aikatan kula da harkokin kasashen Afirka ta kasar, Lu Kang ya taya
Shugaban mai barin gado ya mika ragamar harkokin kungiyar a hannun Yarlings Gumshing, tsohon shugaban kungiyar malaman makaranta, wanda zai cigaba da rikon mukamin zuwa watan Afrilu da za a gudanar da zaben shugabanni. Ya yi godiy
bban Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana soki Shugaba Muhamadu Buhari bisa nasarar da ya samu na lashe zaben shugabancin kasa na 2019 da aka gudanar a ranar 23 ga watan Satumba kuma aka sanar da sakamakon zaben a
Peter Obi, dan takarar neman mataimakin shugaban kasar Najeriya a karkashin inuwar PDP, ya yi zargin cewar an yi ba daidai ba a zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairu, ya zargi hukumar zabe ta kasa
Gwamnatin kasar Ingila ta taya shugaba Muhammadu Buhari murnar sake lashe zabe kato na biyu a matsayin shugaban kasar Najeriya. Wata sanarwa da ta fito daga ofishin jakadancin Ingila da ke Abuja ta ce Minista na Africa, Harriett B
Siyasar Najeriya
Samu kari