Siyasar Najeriya
Wannan furuci ya fito daga bakin Ganduje a yayin da iyalan shugaban ma'aikatansa da kuma zuriyar Alhaji Bukar Makoda suka ziyarci fadarsa da ke birnin Kanon Dabo, inda suka yi masa godiya ta bai wa dan uwansu amanar jagoranci.
A iya cewa ba a aika masa goro ba ko kuma bai ga daman zuwa ba domin Ambode bai halarci taron bitar da a shirya a jihar Legas ba. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Babatunde Fashola sun halarci wannan taro.
Shittu yayi wannan jawabin ga kamfanin dillacin labaran Najeriya NAN a Abuja, inda ya ce duk da cewa bai yi tsammanin za a fitar da sunayen ministoci babu nasa amma dai a matsayinsa na musulmi ya rungumi kaddara.
Bayyanar wasu manyan 'yan siyasa hudu cikin jerin ministoci 'yan majalisar zartarwa da suka fito daga yankin Neja Delta, ta bayyana manufar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta janyo ra'ayin al'ummar yankin zuwa jam'iyyarsa ta APC.
A baya, matar shugaban kungiyar fulanin, Aisha Chede ta ce dalilin ziyarar shine neman hadin gwiwa da matar gwamnan kan wasu harkoki da suka shafi mata fulani. Yayin ganawar, kungiyar ta bawa matar gwamnan kyautan shanu, da nono d
Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa hukuncin da kotu ta zartar na cewa sai an sake gabatar da zaben kujerarsa ta Sanata bai dame shi ba ko kadan. Dino ya kara da cewa dama tun farko koda...
Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano na Jam'iyyar APC ya fara kare kansa a gaban kotun sauraron karar zaben gwamna a jihar Kano inda ya gabatar da shaidan baka da wasu takardu sai dai an gano shaidan yana dauke da katin zabe na
Mun ji cewa dinbin Ma’aikata ne su ka yi wa Zainab Shamsuna oyoyo bayan ta dawo ofishinta. Wata Baiwar Allah ta saki bidiyon yadda Jama’a su ka yi murna da dawowar Shamsuna. A wani makamancin bidiyo, an ga irin haka.
Da alamu dai idan a ka yi wasa za a iya maida zaman kotun Abba Gida-Gida da Ganduje zuwa babban birnin tarayya Abuja. Kotu ta ce idan a na samun barazana a shari’ar Kano za ta tashi ta koma Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari