Siyasar Najeriya
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce babu wani yanayi komai wahala ko mai dadi, da zai sanya ya daina yi wa kasar nan kyakkyawan zato duk da irin munanan kalubale da ta ke fuskanta.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen Jihar Adamawa ta maye gurbin wasu shugabaninta uku da ta dakatar saboda zarginsu da yi wa jam'iyya zagon kasa da saba wasu dokoki. A dai makon da ta gabata ne jam'iyyar ta dakatar d
Fitaccen mawakin nan na jihar Kano wanda Sarki Muhammadu Sanusi ya yiwa sarautar Sarkin Waka wato Nazir M Ahmad ya fito ya bayyana wani kudurinsa. Fitaccen mawakin ya fito ya bayyana cewa zai fito takarar gwamnan jihar Kano a...
PDP ta ce INEC ta karawa Nasiru El-Rufai kuri’un haram a zaben Kaduna. Isa Ashiru Kudan da PDP su na so kotu ta rusa wasu kuri’u. Jam’iyyar ta nemi a zaftare kuri’u 391,741 na APC a zaben.
Mai wakilcin shiyyar Adamawa ta Tsakiya a zauren majalisar dattawa, Sanata Aisha Dahiru Ahmed Binani, a karshen makon da ya gabata ta dauki nauyin shirin tallafawa matasa da kuma mata 385 a kan sana'o'i daban-daban.
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawallen Maradun ya amince da nadin Alhaji Kabiru Balarabe a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin jahar Zamfara
Babban zaben shekarar 2019 ya zo ya kuma wuce. Kazalika, Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya zabi wanda zai nada a matsayin ministoci. Sai dai yayin da wasu ke cike da farin ciki da murna wasu na nan cikin zafin shan kaye.
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana farin ciki a kan kyakkyawar kulawa da kuma ci gaba na aminci da al'ummar jihar Katsina ke samu tsawon shekaru hudu a karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari.
A ranar Talata ne Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya umarci babban bankin kasa (CBN) da ya daina bayar da tallafin canjin kudi ga masu kasuwancin shigo da abinci cikin Najeriya. A wani jawabi Garba Shehu, kakakin
Siyasar Najeriya
Samu kari