Siyasar Najeriya
A halin yanzu Mutanen Yankin Daura sun fara hararo kujerar Gwamna a Jihar Katsina a 2023. Jama’an Shugaba Buhari na sa ran su karya tarihin Gwamna a jihar Katsina da ya dade tun fil azal.
Legit.ng ta rawaito cewa tsohon shugaban kasar ya yi wannan kira ne ranar Asabar, 21 ga watan Satumba, yayin da ya karbi bakuncin wakilan 'yan kabilar Igbo (IDA) daga jihohin arewa 19, wadanda suka ziyarce shi a Abuja domin taya
Shugaban jam'iyyar PDP reshen Kudu maso Gabashin Najeriya, Austine Umahi da manema takarar gwamnan jihar Anambra na zaben 2021 sun halarci taron da suka hadar da Dr Obiora Okonkwo, Sanata Uche Ekeunife da kuma Chris Azubuogu.
Dokar aiki ta 'Nigerian Labour Act' bai tanadi wani hukunci ba ga laifin cin zarafin mata ta hanyar neman lalata da su ba a wurin aiki. Galibi ma ba a cika shigar da kara idan irin hakan ya faru ba. Wannan lamari bai tsaya da kana
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a martanin da ya mayar a ranar 11 ga watan Satumbar nan, bayan anyi watsi da kararshi da ya kai gaban kotun sauraron karar...
A ranar 23 ga watan Satumba na shekarar 1987 ne gwamnatin tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ta kirkiro jahar Katsina daga cikin jahar Kaduna, wanda hakan yasa a yanzu Katsina ta cika shekaru 32
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Talata ne aka samu rahoton gwamnan ya sanar da Joana Kolo a matsayin guda daga cikin mutanen da yake muradin nadawa mukamin kwamishina a sabuwar gwamnatinsa.
Kotun sauraron karrakin zabe da ke zaman a Sokoto a ranar Talata ta bawa Hukumar zabe mai zaman kanta INEC umurnin sake zaben raba gardama a rumfunan zabe hudu da ke mazabar Binji na zaben dan majalisar jiha. Rumfunan zaben da za
Sanatan jihar Kogi ta Yamma wanda aka dakatar daga kujerar shi makonnin da suka gabata, kuma wanda ya sha kasa a zaben fidda gwani na gwamnan jihar Kogi a jam'iyyar PDP, wato Sanata Dino Melaye, yayi wata magana akan mutanen da...
Siyasar Najeriya
Samu kari