Siyasar Najeriya
Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Alhaji Hassan Bashir a matsayin shugaban riko na Hukumar Kidayar Jama'a ta Kasa wato National Population Commission. Sanarwar da ta fito daga Direkta Janar na Hukumar, Dr Ghaji Ismaila Bello a
Soyayyar Shugaba Muhammadu Buhari ya yi sanadiyar rabuwar wasu ma'aurata da ke zaune a jihar Filato da ke shiyar Arewa ta Tsakiya a Najeriya. Abdullahi Yaudau ya yiwa matarsa Hafsat saki biyu ne bayan da ta lashi takobin cewa ita
A yau, Alhamis 24 ga watan Janairu ne jirgin yakin neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari karo na biyu ta shila yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Shugaban kasar ya isa jihar Enugu inda jiga-jigan jam'iyyar APC tare da dimbin magoy
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta soke hukuncin da babban kotun Abuja tayi na mika wa Farfesa Jerry Gana takarar shugabancin kasa na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben 2019. A wani zama da kotun tayi a ranar
Abinda kamfanin Siemens ta so tayi kenan a Najeriya amma sai muka ce sai sun bayar da cin hanci hakan yasa suka tafi wurin wani kamfanin samar da lantarki na Masar mai suna RASCOM. Wannan abin kowa ya san da shi. Muna bukatar shug
Tawagar yakin neman zaben jam'iyyar APC da dan takarar ta na shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta bar garin Sokoto zuwa Birnin Kebbi, bababn birnin jihar Kebbi, domin kaddamar da yakin neman zabe. Kamfanin dillancin labarai na kasa
Tsohon ministan tsaro, Laftanar Janar Theophilus Danjuma mai ritaya, ya ce a tashi a farga kan barazana ta kitimurmurar wasu maha'inta da ke kulle-kullen gindaya wasu munanan ababe na ta'ada domin tafka magudi a zaben 2019.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nesanta kan sa daga wani kalami da aka alakanta da shi na lissafa jami'an shugaba Buhari 30 da ke da laifin cin ha
Buhari ya isa garin Damaturu ne da misalin karfe 2:15 na rana, jim kadan bayan ya fito daga garin Maiduguri na jahar Borno, inda a can ma yayi gaba da gaba da dimbin masoyansa da suka yi fitar farin dango wajen tarbarsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari